Siriya ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Babban birnin ƙasar Siriya shine Damascus. Garin yana da asali da tarihi mai ɗinbun yawa, saboda akwai manyan malamai da masana a fannonin ilimi daban-daban a cikin ƙasar.
Owlapps.net - since 2012 - Les chouettes applications du hibou